Menu

Zabura 134

BIB

1 Yabi Ubangiji, dukanku bayin Ubangiji waɗanda kuke hidima da dare a gidan Ubangiji.

2 Ku tā da hannuwanku a cikin wurinsa mai tsarki ku kuma yabi Ubangiji.

3 Bari Ubangiji, Mahaliccin sama da ƙasa, ya albarkace ku daga Sihiyona.

Everything we make is available for free because of a generous community of supporters.

Donate